Pepper fish

farhas_cuisine
farhas_cuisine @cook_21003425
kaduna

Da cat fish nayi amfani yanada dadi kallan wanan kifin

Pepper fish

Da cat fish nayi amfani yanada dadi kallan wanan kifin

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke kifin da kyau kisa mai maggi da gishiri ki barshi na kaman mint 10-20 Sai ki sa mai a wuta ki soya kifin a cikin mai

  2. 2

    Zaki sa mai kadan a tukunya sai kisa albasa kadan idan yayi zafi sai ki zuba kayan miyan ki soya su idan suka soyu sai ki zuba albasan a ciki ki soya shi kadan sai ki sa ruwa kadan da maggi da curry da gishiri kadan ki juya ki rufe shi

  3. 3

    Idan yayi kaman 1-2mint Sai ki bude idan ya kusa tsotsewa Sai ki zuba kifin a cikin ki juya shi a hankali ki barshi ya gama tsotsewa ya kama jikin shi shikenan

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
farhas_cuisine
farhas_cuisine @cook_21003425
rannar
kaduna

Similar Recipes