Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupSoyayyen kifi
  2. 1Tablespoon albasa,attaruhu
  3. 1/4Tablespoon maggi
  4. 1/2 cupmai
  5. 1/8Curry
  6. 1/8spice
  7. 1kwai
  8. 2

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu dafaffen kifi,ki zuba acikin turmi kisa Maggi Attaruhu,albasa,curry,spice saiki dakasu su daku

  2. 2

    Bayan sundaku saiki mulmula kamar ball

  3. 3

    Ki dauko kwai kifasa ki ringasa fish ball dinki acikin ruwan kwai

  4. 4

    Saiki daura mai acikin pan inyay zafi ki dauko fish ball dinki ki ringa sawa kina soyawa acikin ruwan mai maizafi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
rannar
Kano
I love cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes