Pepper fish🐟

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Yy Dadi sosae na hada shi d jallop rice da hadin salad

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kifi (karfashe)
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Sweet pepper
  5. Kyn dandano
  6. Kyn kamshi
  7. Curyy

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na wanke kifina na barshi y tsane sae n barbada maggi na Dora Mai a kasko yy xafi sosae na watsa garin fulawa a cikin man sae n sa kifin

  2. 2

    Na barshi y soyu n juya daya gefen ma y soyu n kwashe

  3. 3

    Na jajjaga attaruhu n yanka albasa na xuba Mae a kasko ka xuba attaruhun da albasar n soya sama ² nasa kyn dandano d kyn kamshi d curyy n juya sae n dauko kifina na saka na biya sauce din na xuba Kan kifin n tabbatar ko Ina yaji

  4. 4

    Sae n yanka sweet pepper n xuba n rufe n rage wuta sosae minti kdn na sauke

  5. 5

    Done sae nayj garnishing da lettuce

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai (4)

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai
Me anfanin zuba garin fulawa a mai din pls?

Similar Recipes