Fried rice

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Ruwa
  3. Karas,green bean& piece
  4. Dandano
  5. Kori
  6. Spices
  7. Attarugu&albasa
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko za'a sake ruwa a tukunya yayi zafi se a wanke shinkafa a zuba idan ta fara tafasa se a zuba cori a ciki daga bisani inta isa wankewa se a wanke kamar haka

  2. 2

    Se a jajjaga tarugu da albasa in sun daku se a sa mai a wuta da albasa da kayan miyan da aka daka ko greating se a soya su soyu se a dan zuba ruwa asa green beans,karas da piece su dan dahu kamar haka

  3. 3

    Se a sa dan dano da spices se azuba shinkafan ta turara se a ayi serving achi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Husnah Cute
Husnah Cute @cook_16478114
rannar

sharhai

Similar Recipes