Dafaduka me alayyahu

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki soya manja da jajjagen kayan miyanki kisa ruwa daidai yanda ze isheki seki Bari ya tafasa

  2. 2

    Kisa kayan dandano inya tafasa ki wanke shinkafanki kizuba seki rufe tukunyan kibarshi

  3. 3

    In ruwan ya kusa qarewa sekizuba yankakken alayyahunki da kika wanke,seki rufe kibarshi yaci gaba da dahuwa

  4. 4

    Bayan yan mintuna kisauqe Dan kar allayyahun ya dahu sosai

  5. 5

    Kiyi serving,shikenan dafadukanki me allayyahu ya nuna.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Haulat Delicious Treat
Haulat Delicious Treat @cook_18983247
rannar
Gombe
girki yanasani nishadiinajin dadi aduk lokacin da nake girki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes