Dafa duka mai manja,alayyahu da daddawa

Sumy's delicious @cook_13830250
Mutanan da ko kince a gargajiyance wannan abuncine mai dadi ga kuma sa lafiyar Niki duba da yanda ansa alayyahu da daddawa
Dafa duka mai manja,alayyahu da daddawa
Mutanan da ko kince a gargajiyance wannan abuncine mai dadi ga kuma sa lafiyar Niki duba da yanda ansa alayyahu da daddawa
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki yanka albasa tattasai da tumatur kisoyasu da manja
- 2
Saiki daka daddawar ki itama kihada da kayan miyan kisa ruwa kadan da dandano yanda zasu dahu nadan mintuna Kafin. Ki tsaida ruwan shinkafarki
- 3
Bayan mintuna saiki sa ruman naman ki kikara ruwa daidai yanda zata dafa miki shinkafar ki
- 4
Idan shinkafa ki ta dahu kiyanka alayyahun ki kisa gishiri kiwanke shi
- 5
Sai sa acikin shinkafar bayan yadan dahu na mintuna kadan saiki sauke shi ace lfy
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Farfesu mai daddawa
Mai gidana yana son farfesu da daddawa shiyasa nake yawan yi tun banaso harna koyi so,kuma da dadi sosai,#parpesu contest#seeyamas Kitchen
-
-
NIGERIAN JALLOF RICE/DAFA DUKA
Wannan girkin kusanma ince kamar yafi fried rice daɗi coz wachchan komai daban ake dafawa wannan kuwa komai tare ake haɗewa komai yagame jiki gsky da daɗi!!! Mrs,jikan yari kitchen -
-
-
Shinkafa mai alayyahu
Mamana tanason dafadukan shinkafa mai manja da alaiyahu da kifi saboda haka nayi mata domin taji dadi. Meenat Kitchen -
-
Tuwon shinkafa miyar alayyahu
Ena son tuwon shinkafa miyar allayyahu shiyasa nayi Kuma ba'a sa ruwa a miyar #kano Zee's Kitchen -
-
-
-
-
Miyar Alayyahu
duba da yadda ake tsadar kayan miya anan arewacin Nigeri'a yasa nakeson saukakawa al'umma hanyar sarrafa miya wadda bata da cin kudi sosai sabo da haka ganin Alayyahu ganye ne me dauke da sinadaran gina jiki yasa nayi amfani dashi. ga araha ga inganci a lfy chef famara -
-
-
Alayyahu
Bansaka mai ba da na maidashi kan murhu sbd wannan girkin nayishi ne domin mahaifiyata batason maiko...kuma yanada dadi hakanan ko ba asaka mai ba kuma yana bada lfy hafsat wasagu -
Tiwon semonvita da miyar yakuwa da alaiyahu
#sahurrecipecontest matukar anfani da ajiki kuma ga dadi suhur yanada kyau mutum ya tashi yayi koda ruwa ne ko dabino ko abinci amma ni nafison naci tuwo lokacin sahur shi yasa nake tashi na dafa alokacin naci kuma nafison da zafin sa. #sahurrecipecontest Maryamaminu665 -
Miyar Alayyahu
Wannan miyar ta dabance domin baki na nayima wa , kuma sunason ganda sai na samu su ita sosai, kuma sunji dadinta sosai Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
-
-
-
Shinkafa mai kurkur da miyar wake alayyahu kabeji da albasa
Wannan girkin akwai dadi sosai bincika wannan girkin maidadi daga ummul fadima's kitchen UMMUL FADIMA'S KITCHEN -
-
Faten wake da doya
Faten wake da doya girki ne mai matukar amfani a lafiyar jikin mutum.Rashida Abubakar
-
Shinkafa da miya
#pantry.A wannan yanayi da ake ciki na rashi kudi a hannu yasa na shirya wannan abincin da be bukatar kudi kasancewar Ina da komai. Alhamdulillah abinci yayi dadi. Allah ya shige mana gaba a cikin yanayin nan Ummu Aayan -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9592677
sharhai