Jollop din shinkafa, Alayyahu da kifi

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh

Jollop din shinkafa, Alayyahu da kifi

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa cup 2
  2. Manja
  3. Tomato 3
  4. tattasai 4
  5. da tarugu 3
  6. Maggi biyar
  7. gishiri Rabin spoon
  8. Alayyahu
  9. Kifi

Umarnin dafa abinci

  1. 1
  2. 2
  3. 3
  4. 4

    Mai Zaki fara soyawa sama sama saiki zuba jajjagen ki ko nika

  5. 5

    Idan suka soyu saikiyi sanwa kibari su tafa saiki wanke shinkafa ki zuba

  6. 6

    Kifina soyayye ne na siya saina gyara shi na cire kaya na Dora pan na yanka albasa na zuba Dan Mai kadan saina sa kifin a ciki

  7. 7

    Na dauko curry kadan na zuba da maggi dakuma attarugu na dinga juyawa haryayi yadda nakeso saina sauke

  8. 8

    Shinkafa na ta dahu saura kadan ta tsane nayanka tomato da Alayyahu na saina zuba harda kifin na rufe mnt5 ta tsane na kwashe

  9. 9

    Hmmm Wani dadin baa mgn saika gama ci tukunna 😋😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes