Peanut

Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
Kano

Inason Gyada,

Peanut

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Inason Gyada,

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. Gyada gwangwani biyu
  2. Sugar cokali 4 babba
  3. Baking hoda
  4. Flour Gwangwani biyu
  5. Kwai biyu
  6. Man suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki soya gwadarki, ki bare bawon.ki hada sugar da baking powder da kwai ki kada su, sosai

  2. 2

    Ki saka gyadar a kwano, kina yaryada kwan a gyadar kina guyawa.

  3. 3

    Kina barbada flour.sai ki soya a mai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes