Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Sugar tbspn 3
  2. Milk tbspn 4
  3. Nascafe tbspn 2
  4. Kankara
  5. Warm water tbspn 2

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za'a dama madara a ajiye

  2. 2

    Sai a sami bowl a zuba nascafe da sugar da kuma warm water sai asa whisker ayi ta juyawa na tsahon minti bakwai

  3. 3

    Za a ga yayi kumfa sai a dakko kofi a fara zuba ice cube sai a dauko wannan madaran da aka ajiye a zuba

  4. 4

    Sannan sai a kawo wannan hadi na nescafe din a zuba a sama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Husnah Cute
Husnah Cute @cook_16478114
rannar

sharhai

Similar Recipes