Dalgona coffee

Afaafy's Kitchen
Afaafy's Kitchen @mohana10
Kano

😌🍹☕

Dalgona coffee

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

😌🍹☕

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mintuna
2 yawan abinchi
  1. Cokaliuku na nescafe
  2. Cokalidaya da rabi na sugar
  3. Cokalibiyu na ruwan zafi
  4. Kofi biyu na madara
  5. Qanqara(fasasshiya)

Umarnin dafa abinci

15mintuna
  1. 1

    Da farko za a daura madara(za a iya amfani da ta gari sai a dama da ruwa)a kan wuta(ina ana aon zaqi kamar ni za a iya saka sugar🤫)a barshi tafasa daya a kashe wutar a taceshi a barshi ya huce

  2. 2

    Kafin ya huce a sai a samu kwano a hada nescafe,sugar da ruwan zafi ayi amfani da whisker a bugashi har sai yayi kauri kamar haka

  3. 3

    Sai a samu kofi a zuba fasasshiyar qanqara sannan madara a kai(in an zuba qanqara zatayi sama)a kai sai a zuba nescafe din da aka kada yaya kauri

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afaafy's Kitchen
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes