Dalgona coffee

Husnah Cute @cook_16478114
Umarnin dafa abinci
- 1
Za'a dama madara a ajiye
- 2
Sai a sami bowl a zuba nascafe da sugar da kuma warm water sai asa whisker ayi ta juyawa na tsahon minti bakwai
- 3
Za a ga yayi kumfa sai a dakko kofi a fara zuba ice cube sai a dauko wannan madaran da aka ajiye a zuba
- 4
Sannan sai a kawo wannan hadi na nescafe din a zuba a sama
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Dolgona creamy coffee
Wannan dolgona indae kamar cookpad challenge ne da naga mutane da yawa sunyi nima sae nayi shaawar yi hafsat wasagu -
-
-
-
-
-
Dalgona coffee
#Dalgona coffe kullum idan nahau cookpad sai nagani kuma inagani yanda ake bada labarinta sbd yanda yake da dadi shine nace bari nima nagwada gaskiya natabbata yanda yake da dadi TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
Doughnut
Cika wuta yayin suyar doughnut nasawa waje ya soyu batare d cikin y soyu ba. Taste De Excellent -
Dalgona coffee
Naga anatayine nima nace bara nashiga yayi kuma iyalina sunji dadinshi sosai mungode cookpad Beely's Cuisine -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Pita Bread
Pita bread abincin India ne, wannan ne karo na farko Dana tabayin pita bread ya matukar yiman dadi na yaba masa gaskiya.#BakeBread Meenat Kitchen -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12216800
sharhai