Homemade Condensed Milk 3

Masu dafa abinci 7 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 6 tablespoonpowered milk
  2. 2/3 cupsugar
  3. 2 cupsWarm water
  4. Baking soda rabin Karamin cokali
  5. 2Butter Karamin cokali

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko ki zuba madara ki. Ki zuba baking soda(in Babu Ki barshi). Ki juya sosai. Ki zuba butter da Sukari ki juya. Ki zuba ruwan dumi cup 2 (cokali 16 sau 2)

  2. 2

    Ki juya sosai se ki zuba a blender ki markada har sukarin ya narke.

  3. 3

    Ki dora akan wuta ki dafa na minti 2. Kina yi kina juyawa. Ki sauke ki barshi ya huce.

  4. 4

    Shknan kin gama 💞

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Chef Uwani.
Chef Uwani. @cook_14144607
rannar
Kano State, Nigeria
Cooking is fun... Homemade is the best...
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes