Dalgano Coffee nd Milosprngle☕

Jauhar Mukhtar Yusuf^jcuisine
Jauhar Mukhtar Yusuf^jcuisine @cook_21399775

Super test

Dalgano Coffee nd Milosprngle☕

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Super test

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mint
2cup
  1. Nescafe 2tspn
  2. Milo 1tspn
  3. Suger 2tspn
  4. Ruwan zafi 2tspn
  5. Madaran gari 2tspn
  6. cupMadaran ruwa rabin
  7. Kankara

Umarnin dafa abinci

30mint
  1. 1

    Zuba nescafe cikin bowl tare da suger zuba ruwan zafi akai

  2. 2

    Sa whisker kadashi sosai na tsahon minti 20 har sai yayi kauri yayi smoth

  3. 3

    Hada milk naki ta ruwa da gari juyasu sosai, kidan kara mishi ruwan sanyi ajiye gefe

  4. 4

    Dauko cups, kidauko hadin coffee diba cikin cokali zuba cikin cup dauko icecubes zuba ciki ba dayawaba dauko madara zuba akai

  5. 5

    Sake dauko hadin coffee inkina da piping bag zaki iya zubawa ciki sai kiyi deco dashi in bakya bukata xuba hadin coffee naki saman madara yayi sama sai ki dauko milo ki barbada akai domin kwalliya.finish

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jauhar Mukhtar Yusuf^jcuisine
rannar

sharhai

Similar Recipes