Dalgona coffee

Islam_kitchen
Islam_kitchen @cook_19441200
Kano State

Yayi dadi sosai wlh kamar karya qare

Dalgona coffee

Yayi dadi sosai wlh kamar karya qare

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nescafe
  2. Madara t ruwa k gari
  3. Sugar
  4. Ruwan safi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki suba nescafe dinki d sugar sannan ki kawo ruwan zafi kixuba dan kadan saiki bugashi tsawan minti biyar

  2. 2

    Sannan saiki kawo kofinki d qanqara saiki fara zuba qanqarar sannan sai madara sannan ki kaho coffee dinki kidora a kai shikenan asha dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Islam_kitchen
Islam_kitchen @cook_19441200
rannar
Kano State
gsky Ina qaunar abinci domin shine sinadarin rayuwar mu
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes