Wainar flour

Maman Asif
Maman Asif @cook_13770583

Wannan waina tayi dadi sosai nayita ne don jin dadin me gidana

Wainar flour

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Wannan waina tayi dadi sosai nayita ne don jin dadin me gidana

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupsof flour
  2. Maggi ajino moto
  3. Gishiri
  4. Onga classic
  5. Attaruhu
  6. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na yanka albasa nayi jajjagen attaruhu na kawo bowl me dan girma nazuba 3 cups of flour sai na zuba albasar da attaruhu a ciki na zuba sinadaran dan dano najuya sai nazuba ruwa yayi kauri dai dai soyawa na dora fan na fara suya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman Asif
Maman Asif @cook_13770583
rannar

sharhai

Similar Recipes