Farin dambu da sous din kifi

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

Yayi Dadi sosai #faknig

Tura

Kayan aiki

  1. Barjajjiyar shinkafa
  2. Smoke fish
  3. Kayan Miya
  4. Mai,dandano
  5. Curry,gishiri
  6. Kayan kamshi
  7. Albasa,tafarnuwa
  8. Cabeege

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kayan bukata

  2. 2

    Ki gyara kifinki ki jikashi da ruwan zafi kibarehi yajiku,ki gyara kayan Miya kiyi greating dinsu

  3. 3

    Kidora Mai awuta kisa albasa da tafarnuwa kisoya sama sama saikisa kayan miyarki idan sun fara soyuwa saikisa kifinki kiss dandano,Curry,tyme,gishiri, kayan kamshi ki juya sakisa albasarki ki juya kibarshi yakarasa soyuwa

  4. 4

    Ki yanka cabbege dinki saki wanke tsakinki ki Dora a stimer idan yayi half done saiki sauke kisa mai kadan dandano da gishiri ki juya saikisa cabbege dinki ki yayyafa ruwa akai kimayar yakarasa turaruwa

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

Similar Recipes