Vegetables rice

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

#foodfolio wannan abinci yayi dadi sosai

Vegetables rice

#foodfolio wannan abinci yayi dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4Shinkafa kofi
  2. Beetroot
  3. Fasily
  4. Coliflower
  5. Dandano
  6. Kwai
  7. Tumatur
  8. Albasa
  9. Carrot
  10. Tafarnuwa
  11. Kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki dora ruwa a wuta idan yatafasa kiwanke shinkafa ki zuba idan tayi half done sai ki tace kibarta tasha iska

  2. 2

    Ki dora tukunya kisa mai kadan saikisa ruwa tafasashe ki zuba shinkafarki ki sa carrot da beetroot ki juya sosai sai ki rufe tukunyar kibarshi yaturara in ruwan yakusa tsotsewa kisa coliflower ki ki rufe tukunyar idan ya karasa tsotsewa sai ki sauke ki garnishing da ganyen fersily

  3. 3

    Ki gyara albasa da attaruhu ki greeting attaruhu ki gyara tafarnuwa ki dora mai kadan a pan saikisa albasa da tafarnuwa kisoya sama sama saiki sa attaruhu da albasa da tumatur ki Dan soya saiki fasa kwanki aciki kisa dandano da kayan kanshi kibarshi yakasa dahuwa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes