Kunun gyada

UMMUL FADIMA'S KITCHEN
UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_14836758
Anhaifini Akano Nayi Aure Akano Inada Yara

Wannan kunun akwai dadi sosai

Kunun gyada

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wannan kunun akwai dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3Danyar gyada gongoni
  2. 2Farar shinkafa gongoni
  3. Sikari yanda kakeson dandanonsa
  4. 1Lemon tsami babba
  5. Madara inkinaso

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakigyara gyada kitsince dattin saikisoyata sama sama saikimurje janbawon kibushe saikigyara shinkafar kijikata kamar rabin awa saiki wankesu tare da gyada kikai amarkadomiki kisa rariya kitace harsai kinga ruwan daurayewar yadaina zuwa fari saikidora akan wuta kitsaya kinajuyawa donkar yadunkule

  2. 2

    Inyafara tafasa saikiyanka lemon tsami kitace kizuba kicigaba da juyawa inyadahu zakiji yafara kamshi tosaikizuba sikari kicigaba dajuyawa inyanarke saiki sauke inyasha iska saikizuba madarar gari amma saikin dansa ruwa kindamata

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
UMMUL FADIMA'S KITCHEN
UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_14836758
rannar
Anhaifini Akano Nayi Aure Akano Inada Yara
inason dafa abinci
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes