Kunun tsaye

Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
Yobe State

Kunu akwae Dadi sosae gashi yana d farin jini

Kunun tsaye

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Kunu akwae Dadi sosae gashi yana d farin jini

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Danyar shinkafa
  2. Gyada
  3. Sugar
  4. Lemon Tsami

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaka gyara danyar shinkafa t tuwo ka jikata

  2. 2

    Sae ka gyara gyada m ka cire bayanta ka jikata

  3. 3

    Idan sun jika sae ka hada ka kai amarkada maka a inji ko ka markada a blander

  4. 4

    Idan an markada sae a tace d abin tata ko rariya Mai laushi sosae

  5. 5

    Sae a Dora akan wuta ayi ta juyashi d ludayi har sae ya dahu yyi kauri zakiji kamshi yana tashi

  6. 6

    Idan yyi sae a sauke asaka suger da ruwan lemon tsami

  7. 7

    A gauraya shi sosae shikenan kunun tsaye y kammala sae asha Dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
rannar
Yobe State
inason girki sosae gaskiya💃💃💞💞💔💔
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes