Pateerah

Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
Kano State

Naga wannan recipe din a gurin Maryam's kitchen se na gwada shi kuma naji dadinsa sosai d sosai. Thank you so much Maryam's kitchen

Pateerah

Naga wannan recipe din a gurin Maryam's kitchen se na gwada shi kuma naji dadinsa sosai d sosai. Thank you so much Maryam's kitchen

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40min
mutum 3 yawan a
  1. 2 1/2 cupFlour
  2. 1 1/2 tbspSalt
  3. 1/4 cupOil
  4. 1/2 tbspBaking powder
  5. 1 cupWater
  6. Man suya

Umarnin dafa abinci

40min
  1. 1

    Wadanann sune sinadaran danayi ammafani dasu wajen kwaba dough dina

  2. 2

    Dafarko zaki tankade flour dinki kisaka gishiri d baking powder d mai seki saka ruwa ki kwaba dough din ki barshi n kamar minti biyar y hade jikinsa

  3. 3

    Seki dinga gutsurar dough din kina sawa akan rolling pin kina murza wa se kisa abu kifitar d shape din.

  4. 4

    Seki sa mai a wuta in ya dau zafi seki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
rannar
Kano State
I'm Aisha Ismail Musa born and brought up in kano, my favorite thing to do at home is to cook
Kara karantawa

sharhai (2)

Maryama's kitchen
Maryama's kitchen @Maryaaamah_
Awwwn masha Allah dear ,pls give a cooksnap

Similar Recipes