Chicken kebab

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Wannan kebab din anyi manashine a wajen kano state cookout naji dadinsa shiyasa na gwada yinsa thank you cookpad. And well-done chef Abdul.
,kano state cookout cooksnap

Chicken kebab

Masu dafa abinci 15 suna shirin yin wannan

Wannan kebab din anyi manashine a wajen kano state cookout naji dadinsa shiyasa na gwada yinsa thank you cookpad. And well-done chef Abdul.
,kano state cookout cooksnap

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1:30mintuna
10 yawan abinchi
  1. 1whole chicken breast meat
  2. 1 tspcurry
  3. 1tspn ginger and garlic pest
  4. 3Attarugu
  5. Albasa 4 manya
  6. 2 TBSBBQ souce
  7. 5Koren tattasai
  8. 5Jan tattasai
  9. 4Sinadarin dandano
  10. 3spices optional 1 tspn each
  11. 1 tbsChili souce
  12. Pinch of salt
  13. 4 TBSMai

Umarnin dafa abinci

1:30mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki wanke tsokar naman kazar ki ki tsaneta a gefe

  2. 2

    Saiki samu Dan bowl kisa BBQ saouce,chili souce,jajjagaggen attarugu da albasa,sinadarin dandano,gishiri,tafarnuwa da ginger ki hadesu waje daya saiki dauko tsokar kazar ki burshineta da wannan hadin ki Mirza sosai ko ina yaji, saiki rufe kibarshi yayi kamar mintuna 30 ko fiye da haka

  3. 3

    Saikixo ki dauko koren tattasai da Jan tattasai da albasa ki yankasu da Dan girma ki wanke saiki jika tsinken gashin ki a cikin ruwa domin yayi taushi.

  4. 4

    Idan kazar ki tazama well marinated saiki dauko ki, ki tsira koren tattasai sai kazar said albasa da Jan tattasai sai kaza shikenan.

  5. 5

    Saiki pre beaten oven dinki kisa shi a grill saikizo ki dauko kebab dinki ki shafa mai ki jera a tiren gashi ki kara Dan shafa mai ki gasa for good one hour kisa wutar yadda bazai koneba before timer din.

  6. 6

    Idan yayi reaching time ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes