Fruit Salad

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Akoda yaushe dan adam ya rinka ci da shan abinchin da ze gina mishi jiki.
Musamman ma a lokachin iftar nawata me alfarma watan #Ramadan #FPPC

Fruit Salad

Akoda yaushe dan adam ya rinka ci da shan abinchin da ze gina mishi jiki.
Musamman ma a lokachin iftar nawata me alfarma watan #Ramadan #FPPC

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Ayaba
  2. 1Mangwaro babba
  3. Abarba quater
  4. Kankana kwata
  5. 1Sweet melon

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki wanke kayan lambun ki ras kafin ki fara aiki

  2. 2

    Ki yanka kankana ki cire bawo bana cire yayan

  3. 3

    Mangwaro zaki bare mishi baya sannan ki yankashi kanana

  4. 4

    Sannan abarba zaa cire mata bakin nan bayan an fere

  5. 5

    Sweet melon ban san sunan shi da hausa ba idan akwai wadda tasani ta taimaka ta fada mana. Zaki fara fere mata bawon sanna ki yanka zakiga seeds a ciki kada ki kankara fere su zakiyi se ki kara wankewa sannan ki yanka kanana

  6. 6

    Bayan kin yanka ta kanana sannan ki bare ayabarki ki yanka 2 sannan ki yanka kanana

  7. 7

    Sannan ki samu mazubi me kyau kisaka duka a ciki. Sannan ki fasa kankara kizuba. Kisani wasu nasa sugar ko madara ko yoghurt nide yau ban saka ba kafin shan ruwa kankaran ta narke yakuma yi sanyi se tarbon megida.

  8. 8

    Bisimillanku 🧡

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes