Share

Ingredients

  1. Kayan miya
  2. Gyada
  3. Kabewa
  4. Alayyahu
  5. Mai
  6. Nama
  7. Spices

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki gyara kayan miyanki ki markada

  2. 2

    Seki Dorashi awuta yatafa kiaa kanwa ko baking powder sabida cire tsami seki rage kayan miyan kisa sanwa

  3. 3

    Intsamin yafita kidakko soyayyen manki kisa kisa namanki da kikatafasa da ruwan naman seki daka gydarki da garlic kiss kiss Ginger dinki kirufe yadahu

  4. 4

    Inyakusa kiss spices dinki kisa kadaka kabewarki dakika dafa kisa sudahu tare inyayi kisa alayyahu yy 3mins kisauke

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Mrs_Alee(Amal Cakes And More)🌹🌹🌹
on
Tudun Wada Dankadai Kano State
🌹🌹🌹🌹
Read more

Comments

Similar Recipes