Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

25mintuna
2 yawan abinchi
  1. 10Dankali guda
  2. Mai suya
  3. Gishir/maggi
  4. Ruwa

Umarnin dafa abinci

25mintuna
  1. 1

    Zaki fere dankali ki yanka shi yanda kike da bukata sai kisa ruwa a tukunya da gishiri kadan ki zuba dankalin tafasa farko sai ki tace.Kisa mai a wuta ki kisa ‘yar albasa idan ta soyu sai ki zuba dankali ki soya shi yanda kike bukata wasu suna soyashi har sai ya canza launi zuwa brown.Ana iya cinsa da soyayyen kwai..

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bint Ahmad
Bint Ahmad @Bint92
rannar
Sallari,Kano Nigeria.
For me,the kitchen is the most special room in the house.Its a place for adventure -not drudgrey,but discovery,sharing and showing off with friend's,trying new ideas.♡☆
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes