Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 6Dankali guda
  2. Gishiri
  3. Mai na suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A fere dankali a yanka shi yanda akeso asashi a ruwa saboda kar yayi baqi, a wanke shi acanja ruwa. Sai dora mai a wuta kafin yayi zafi sai a tace dankalin a gwagwa abarbada gishiri kadan, idan man yayi zafi sai a zuba dankali amma a dinga juyawa saboda kar qasan ya qone. Idan ya soyu sai a tsame a barshi ya huce.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes