Miyar danyar kubewa

Najma
Najma @cook_13752724
Kano
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Danyar kubewa
  2. Kayan miya
  3. tafarnuwaCitta da
  4. Manja
  5. Garin daddawa
  6. Nama
  7. Dandano da gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaki jajjaga kayan miyanki seki saka manja a pan idan yayi xafi seki xuba kayan miyanki ki soyashi kizuba dandano da gishiri dayan tukunyar kuma xaki sulala namanki kisama Masa ruwa dayawa Amma idan ya sulalu seki saka garin daddawa ki gauraya kisaka soyayyan markadenki ki gauraya ki rufe kibarshi yadan tafasa

  2. 2

    Seki xuba gurjejjen kubewanki kisaka kanwa kadan seki rage wuta ki kara marfin kibarshi ya nuna seki dafa shinkafarki ta tuwo ki tuka.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Najma
Najma @cook_13752724
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes