Tura

Kayan aiki

  1. fulawa cup biyar
  2. yeast cokali daya
  3. butter cokali hudu
  4. kwai guda daya
  5. madara cokali biyar
  6. sugar cokali biyar
  7. flavour cokali daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za farko zaki jika yeast dinki da ruwan dumi ki gajiya gefe seki saka madara ki mai dumi a mazubi seki kawo kwai ki fasa aciki kisa sugar ki jujjuya seki kawo yeast dinki ki zuba ki jujjuya sosai seki saka fulawa ki kwaba zaki iya kara ruwa in dough din yayi tauri.

  2. 2

    Seki fito da dough din ki dora a rolling board ki shafa butter ki buga shi sosai har tsawon minti Goma.sai ki ajiye shi ya dan huta kamar minti 20 sai ki dauko ki yayyanka shi kamar gida takwas seki dauko daya kiyi molding kamar balls seki saka akan baking papper seki barshi ya tashi na tsawon awa daya seki soya a mai amma ba mai zafi sosai ba

  3. 3

    Note indan baki da baking paper zai iya amfani da paper sai ki shafa fulawa kai..indan ki tashi soyawa kar mai yayi zafi kuma kar ki cika wuta..

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Shamsiya Sani
Shamsiya Sani @cook_14306621
rannar
Kaduna State..
my name is shamsiyya sani from Kaduna, an married.cooking and baking is my hubby's.i love my kitchen so much..
Kara karantawa

Similar Recipes