Doughnut

Amnaf kitchen
Amnaf kitchen @cook_16676344
kano

Yana da dadi musamman da duminsa

Doughnut

Yana da dadi musamman da duminsa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour cup hudu
  2. Yeast cokali daya
  3. Gishiri teaspn daya
  4. Madara cokali 4
  5. 1/4Butter
  6. 2Kwai
  7. Sugar cup daya
  8. Baking pwdr teaspn daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki hada flour, sugar,gishiri,madara, baking pwdr

  2. 2

    Ki hade su sosai sai ki zuba butter ki murza kisa kwai ma ki hadesu

  3. 3

    Ki zuba yeast a ruwan dumi sai ki kwaba da ruwan

  4. 4

    Ki murza sosai sai ki rufe ya tashi. Bayan ya tashi sai ki masa shape din da kike so ki sake jerashi a tray ya tashi sai ki soya amai.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amnaf kitchen
Amnaf kitchen @cook_16676344
rannar
kano

sharhai

Similar Recipes