Faten dankalin hausawa da wake

Najma
Najma @cook_13752724
Kano
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin hausawa
  2. Janwake
  3. Nama
  4. Alayyahu
  5. Jajjagen attarugu tattase
  6. Albasa
  7. Curry
  8. Dandano
  9. Gishiri
  10. Manja

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki jajja tarugu da tattase seki yanka albasanki,kisamu tukunya kixuba manja Dede idan yayi xafi seki saka albasanki da jajjagenki kisoyashi sosai kafin na ki bare dankalin hausawanki kiwanke ki yanka kanana wankenkima ki gyarashi kiwanke

  2. 2

    Idan kayan miyanki ya soyu seki saka dandano da gishiri dasaran kayan kanshi seki xuba ruwa Dede yanda xedafamiki seki wanke namanki kixuba kixuba waken seki rufe kibarshi yadan nuna seki xuba dankalin kirufe kibarshi su nuna sosai harse ya farfashe yahade jikinsa Kuma karkinar ruwan yashanye yayi ruwa ruwa idan ya nuna seki saka alayyahunki Wanda kika yanka kika wanke da gishiri kirufena mintu uku haka se ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Najma
Najma @cook_13752724
rannar
Kano

Similar Recipes