Sakwara da miyar ganye

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

Hmm badai dadiba

Sakwara da miyar ganye

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Hmm badai dadiba

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fere doya kidora a wuta idan yayi ki sauke kizuba a turmi ki daka shi sosai kina dakawa kina sa ruwan dumi har sai tayi kamar roba shine ta daku sosai

  2. 2

    Ki wanke nama saiki tafasa shi.kidora tukunya kisa manja ki sa albasa da kayan miya kisoya sai kisa nama dandano curry gishiri ki juya kibarshi kamar minti 10 saiki sa alayyahu ki rufe tukunyar kibarshi kamar minti 2 saiki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes