Kunun alkama

UMMUL FADIMA'S KITCHEN
UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_14836758
Anhaifini Akano Nayi Aure Akano Inada Yara

Waanan kuna akwai dadi ga rukon ciki ga gyara fata

Kunun alkama

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Waanan kuna akwai dadi ga rukon ciki ga gyara fata

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Garin alkama
  2. Madarar gari kotaruwa
  3. Sugar
  4. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakidora ruwa akan wuta yatafasa saidama garin kiruda kibarshi yatafarfasa saiki sauke inyasha iska saikizuba madara da sugar asha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
UMMUL FADIMA'S KITCHEN
UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_14836758
rannar
Anhaifini Akano Nayi Aure Akano Inada Yara
inason dafa abinci
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes