Funkasun alkama

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Hhhmmm sai kingwada sannan zakisan meyasa nayi shiru😋😋😋😋

Funkasun alkama

sharhi da aka bayar 1

Hhhmmm sai kingwada sannan zakisan meyasa nayi shiru😋😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Garin alkama kofi uku
  2. Kwai guda biyu
  3. Yeast chokali daya
  4. Gishiri dan kadan
  5. Sugar chokali biyu
  6. Sai ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zakizuba garin alkamarki acikin roba sai kixuba sugar gishiri yeast sai kijujjuya sai kifasa kwai akai sai kixuba ruwa kikwabashi kamar kwabin fanke sai kirufe ki ajiyeshi zuwa awa daya yatashi sai kijika kanwa. Idan yajuku sai kicire kanwar aciki daruwan zamuyi amfani. Sai kidaura pan awuta kisa mai idan yayi zafi sai kiringa saka hannunki a ruwan kanwar kina diba kullin sai kifadadata kisa a mai kina soyawa. Haka zakiyi har kigama. Zaki iyacinsa da miyan taushe ko alaiho kokuma souce😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

Similar Recipes