Kunun Alkama

Tastes By Tatas.
Tastes By Tatas. @cook_14217106
Bauchi

Yana da amfani ga yara

Kunun Alkama

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Yana da amfani ga yara

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Garin Alkama
  2. Sugar
  3. Madara ta gari

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na dora ruwa akan wuta

  2. 2

    Kafin ya tafasa sai na kwaba garin alkaman da ruwa kamar talge

  3. 3

    Daya tafasa sai na zuba talgen ina juyawa. Dayai kauri sai na juye na saka sugar da madara na goraya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Tastes By Tatas.
Tastes By Tatas. @cook_14217106
rannar
Bauchi
cooking is in me
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes