Wainar fulawa mai kwai

UMMUL FADIMA'S KITCHEN
UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_14836758
Anhaifini Akano Nayi Aure Akano Inada Yara

Wannan girkin yanada dadi sosai

Wainar fulawa mai kwai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Wannan girkin yanada dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFulawa
  2. 2Kwai
  3. Magi
  4. Gishiri
  5. Albasa
  6. Manja
  7. Yajin barkono
  8. Kori

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakitankade fulawa kikwaba saikifasa kwai kisa magi gishiri kori kijuya sosai daman kinyanka albasa kinwanke saikizuba kijuya saikidora kasko kizuba manja saikina diba kina soyawa inbari daya yayi kijuya dayan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
UMMUL FADIMA'S KITCHEN
UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_14836758
rannar
Anhaifini Akano Nayi Aure Akano Inada Yara
inason dafa abinci
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes