Dankalin hausa mai kwai

UMMUL FADIMA'S KITCHEN
UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_17880484
Kano

Inason wannan girkin madadi da safe

Dankalin hausa mai kwai

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Inason wannan girkin madadi da safe

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin hausa
  2. Kwai
  3. Magi
  4. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nafere dankalina nawanke sainasa ruwa da gishiri kadan nadora wuta yasilala natsameshi nafasa kwai nasa magi nadora mai yazafi dama nayanka dankalina nazuba acikin kwai zainazuba acikin mai yasoyu natsame yatsane nazuba amazubi nasayaji sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
UMMUL FADIMA'S KITCHEN
UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_17880484
rannar
Kano
inason dafa abinci Kala kala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes