White rice with vegies

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Carrot
  3. Peas
  4. Green beans
  5. Albasa
  6. Tattasai ja da kore
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke shinkafa kidora akan wuta ki dafata half done

  2. 2

    Saiki gyara vegies ki wanke ki yanyanka saiki soyasu sama sama da dan mai kadan saiki zo ki zuba shinkafar kisa ruwan dumi kadan ki rufe ki barshi ya turara

  3. 3

    Zaiki yanka jan tattasa,kore,da albasa kisa daga sama saiki rufe wannan turirin ya isa yasasu suyi laushi baason colour dinsu dai ya canja

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

sharhai

Similar Recipes