Dafadukan soyayyiyar taliya

UMMUL FADIMA'S KITCHEN
UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_14836758
Anhaifini Akano Nayi Aure Akano Inada Yara

Wannan girkin yayi dadi sosai

Dafadukan soyayyiyar taliya

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Wannan girkin yayi dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya
  2. Mai
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Tumatur
  6. Magi
  7. Onga seasoning
  8. Kori
  9. Tafarnuwa
  10. Gisiri
  11. Kifi sadin
  12. Karas
  13. Piece

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nadora mai yayi zafi nazuba taliya nasoyata tayi golden brown na tsameta a kwando na aje ge saina jajjaga kayan miya nayanka albarka na gyara kifi na soya na cire duk kayar dama na kankare karas nayanka nawankesu tare da piece nazuba ruwa nasa baking powder natafasa natace na aje gefe saina dora tukunya nazuba mai nazuba albasa yafara soyuwa nazuba kayan miya nasoya sama sama sainatsaida ruwa yatafasa nazuba magi onga seasoning da gishiri najuya saina zuba taliya najuya nazuba kifi albasa

  2. 2

    Sunkusa dahuwa sainazuba piece da karas suka karasa dahuwa nasauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
UMMUL FADIMA'S KITCHEN
UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_14836758
rannar
Anhaifini Akano Nayi Aure Akano Inada Yara
inason dafa abinci
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes