Soyayyar taliya da bushashshen kifi

rukayya habib
rukayya habib @cook_13832116

Wannan abinci inayinsane lokacin sahur saboda rashin nauyinsa#sahurrecipecontest

Soyayyar taliya da bushashshen kifi

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Wannan abinci inayinsane lokacin sahur saboda rashin nauyinsa#sahurrecipecontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mintuna talatin
mutim biyu
  1. Taliya
  2. Karas
  3. Koran wake
  4. Peas
  5. Bushashshen kifi
  6. Mai
  7. Magi
  8. Kori
  9. Albasa
  10. Attaruhu

Umarnin dafa abinci

mintuna talatin
  1. 1

    A dora tukunya a wuta a zuba ruwa inya tafasa sai a zuba taliyan bayan an karyata kanana a juya sai a zuba kori a rufe ta dahu a tace.

  2. 2

    A saka mai a tukunya a zuba albasa ya soyu asaka attaruhu da dafaffen karas koran wake peas dafaffen bushasshen kifi a zuya asaka magi dakakke sannan a zuba takiya a gauraya ko ina ya ji komai su hadu sai a sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
rukayya habib
rukayya habib @cook_13832116
rannar

sharhai

Similar Recipes