Jollof din taliya

Sabiererhmato
Sabiererhmato @sabiramato
Kano

Nayiwa sisters na da suka dawo daga skul yanada sauki na hada musu da carrots da kifi saboda juyi dadinsa

Jollof din taliya

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Nayiwa sisters na da suka dawo daga skul yanada sauki na hada musu da carrots da kifi saboda juyi dadinsa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

3 yawan abinchi
  1. Taliya
  2. 6Maggi
  3. Kifi
  4. Mai
  5. Albasa
  6. Karas
  7. Attrugu
  8. Tattase
  9. 1 tbspCurry
  10. 3Onga

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na jajjaga kayan miya

  2. 2

    Nasa a tukunya nasa mai

  3. 3

    Na soya sena sa ruwa

  4. 4

    Daya tafasa sena sa spices

  5. 5

    Na rufe se can nasa Karas da kifi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sabiererhmato
Sabiererhmato @sabiramato
rannar
Kano
Love to cook something new
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes