Dankali da doya mai kwai

ummukulsum Ahmad
ummukulsum Ahmad @cook_20521409
Abuja

Abincin yara da manja.....my favourite 🤗😋

Dankali da doya mai kwai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Abincin yara da manja.....my favourite 🤗😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya mai kyu
  2. Dankalin turawa
  3. Kwai
  4. Albasa
  5. Gishiri
  6. Ruwa
  7. Yaji mai dadi
  8. Ruwa
  9. Sugar
  10. Mangyeda

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko,uwargida xata fere doya, da dankali, ki yanka doya fele fele, sai Dankali ma ki yankashi medium size,sai ki xuba ruwa a tukunya kadan,kisaka gishiri da sugar kadan a ciki,sai ki juye su doya da dankali ki rufe, inya dafu, sai ki sauke, sai ki fasa kwai a bowl,ki yanka albasa kanana a ciki, sai ki daura mangyeda a wuta inyayi zafi sai ki dinga diban doya ko dankali kina somawa a cikin kwai, kina soyawa, indan yayi sai ki kwashe, haka zaki rinka yi har ki gama,sai kici da yaji ko stew

  2. 2

    Note:kar ki dinga zuba wani doyan atake, kidinga barin mangyeda ya yi zafi kafin ki xuba wani, kowane kwashewa, kibar mangyeda yayi zafi, kafin ki kara zubawa.......

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummukulsum Ahmad
ummukulsum Ahmad @cook_20521409
rannar
Abuja
innason dafa abinci kala kala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes