Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fere doyanki ki wanke kisa a tukunya kidansa gishiri da sugar

  2. 2

    Inyadahu kitsane kisa mai akasko kidan sa albasa

  3. 3

    Kifasa kwanki kirinka tsoma doyan aciki kina sawa acikin man har yyi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Amatoullah
rannar
Kaduna

sharhai

Similar Recipes