Coleslaw

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

3 yawan abinchi
  1. cabbage
  2. mustard
  3. carrot
  4. maggi
  5. black pepper
  6. white pepper
  7. bama
  8. salad cream

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na yanka cabbage

  2. 2

    Nayi grating carrots

  3. 3

    Se nasa bama da mustard da salad cream a bowl nasa maggi aciki nasa black da white pepper

  4. 4

    Se nasa cabbage din da carrots din nayi mixing

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sabiererhmato
Sabiererhmato @sabiramato
rannar
Kano
Love to cook something new
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes