Doya da source din kwai food folio

habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
Sokoto State

Doya da source din kwai food folio

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki fere doya ki wanke kisa maggi da gishiri kisa ruwa ki rife ki Dora a wuta inta dafu saiki sauke

  2. 2

    Ki jajjaga tarugu saiki yanka albasa ki Dora a wuta kisa mai a pan inya dauko soyuwa saiki saka kwai kisa maggi da curry kisa tafarnuwa idan ya soyu saiki kwashe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
rannar
Sokoto State

sharhai

Similar Recipes