Shinkafa, wake, mai da yaji

Ruqayyah Anchau
Ruqayyah Anchau @anchau_cooks
Kaduna
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Dafaffen wake
  3. Lettuce
  4. Tumatur
  5. Cucumber
  6. Yaji, maggi
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko za'ayi perboiling shinkafa bayan nan sai a zuba ruwa yanda zai dafa shinkafan in ruwan ya tafasa sai azuba shinkafa da dafaffen wake sai a saka gishiri kadan sai a barshi ya dahu.

  2. 2

    Sai a wanke lettuce, tumatur, cucumber, bayan an wanke sai a yanka su a aje a gefe. A soya mai da albasa

  3. 3

    In shinkafa da waken ya dahu sai a zuba a plate a dakko kayan salad suma a shiryasu yanda akeso sai asa mai akan shinkafan a sa yaji a gefe.

  4. 4

    Aci dadi lfy.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ruqayyah Anchau
Ruqayyah Anchau @anchau_cooks
rannar
Kaduna
Welcome to my world of cooking ❤️😍😘💕♥️
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes