Shinkafa da wake mai zogala

Hajar Haruna Galadima
Hajar Haruna Galadima @cook_18909804
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Wake
  3. Zogala ki dafa
  4. Mai
  5. Yaji
  6. Maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki sa ruwa a wuta idan sun tafasa kisa wake kisa shinkafa, in ta fara nuna ki tace ki kara mayarwa ta dahu, bayan ta dahu sai acibda zogala da yaji da mai da maggi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hajar Haruna Galadima
Hajar Haruna Galadima @cook_18909804
rannar

sharhai

Similar Recipes