Jollof din dankali

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
2 yawan abinchi
  1. 10dankali manya
  2. kaza kirji
  3. maggi
  4. carrot
  5. ganyen albasa
  6. albasa
  7. attarugu
  8. tattase
  9. mai
  10. black pepper
  11. white pepper
  12. rosemary

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Da farko na yanka dankali

  2. 2

    Na raba biyu nayi parboiling

  3. 3

    Sena jajjaga kayan miya nasa albasa da mai na soya

  4. 4

    Se nasa ruwa kadan

  5. 5

    Nasa spices da maggi

  6. 6

    Daya tafasa se nasa dankali

  7. 7

    Nasa kirjin kazar dama na dafa

  8. 8

    Se nasa carrot da ganyan albasa

  9. 9

    Sena bari yayi laushi

  10. 10

    😛😛

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sabiererhmato
Sabiererhmato @sabiramato
rannar
Kano
Love to cook something new
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes