Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kiyi blending kayan miyanki duka harda albasa

  2. 2

    Ki tafasa hanta da kayan kamshi, Maggi, salt da ruwa kadan.

  3. 3

    Ki fere dankalinki ki yanka yanda kikeso saiki wanke. Ki yanka albasa saiki soyata sama sama da bay leaves, salt ginger and garlic saiki zuba kayan miyanki ki juya sannan kisa kayan dandano tare da hantar da kika yanka into cubes saiki dan soyasu sama sama.

  4. 4

    Ki zuba stock da ruwa dai dai yanda zai dafa dankalin. Idan ya tafaso saiki zuba dankalin ya dahu, idan ya kusa saiki zuba albasa da alayyahu su karasa nuna.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
rannar
Kaduna State, Nigeria.
Cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes