Dan malele

Najma
Najma @cook_13752724
Kano

Wannan abinci gaskia baxan iya misalta yadda nakesonshiba yanada dadi matuka

Dan malele

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Wannan abinci gaskia baxan iya misalta yadda nakesonshiba yanada dadi matuka

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hr 1mintuna
hudu
  1. Tsakin masara_ kopi biyu
  2. Manja-babban chokali biyu
  3. Yajin barkwano dakan hannu_dede bukata
  4. Maggi-biyu
  5. Gishiri-kadan
  6. Lettas- dede
  7. Tumatur-manya biyar
  8. Albasa-karami daya
  9. Karas_ Dede guda biyu
  10. Kokumba_ daya

Umarnin dafa abinci

hr 1mintuna
  1. 1

    Kisamu tukunya kixuba ruwa Dede bukatarki Kisa Mai da gishiri ki rufe kibarshi ya tafasa

  2. 2

    Idan ruwanki yatafasa seki talga tsakin ki karyayi tauri Kuma karyayi ruwa kirage wuta kibarshi ya nuna

  3. 3

    Idan ya nuna seki juye akan trey dama kinyanka gayanki dasu tumatur dinki ki soya manjanki

  4. 4

    Kixuba manjan akan dafaffan tsakin naki ki babbaza ko Ina yasamu seki Barbara dajinki da Maggi kixuba su latas dinki shikana aci dadi lpia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Najma
Najma @cook_13752724
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes