Salak

Najma
Najma @cook_12709285
Kano State

Wannan salak din yanada matukar anfani musanman da daddare tunda ba ason mutum yaci Abu me nauyi ya kwanta

Salak

Wannan salak din yanada matukar anfani musanman da daddare tunda ba ason mutum yaci Abu me nauyi ya kwanta

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 10mintuna
biyu
  1. Yajin barkwano-kadan
  2. Cabeji-kopi biyu
  3. Kokumba-dogo daya
  4. Tumatir-guda uku
  5. Albasa -kwata
  6. Gyanye kore kadan
  7. Apple cider vaniger-karamin chokali biyu
  8. Maggi-daya
  9. Man zaitun-babban chokali biyu
  10. Gishiri
  11. d

Umarnin dafa abinci

minti 10mintuna
  1. 1

    Dafarko xaki wawwanke gyanyayyakinki da ruwan gishiri sai ki yayyankasu amma ba kanana can ba

  2. 2

    Kisamu roba Inda xaki kwaba kifarasaka man zaitun,maggi,yaji,veniger ki gaurayashi sosai sai kixuba gyanyenki da su tumatir da albasa ki gauyarashi sosai inkinaso kisa a fridge yayi sanyi inbakiso kuma sai acishi haka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Najma
Najma @cook_12709285
rannar
Kano State
cooking is my portion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes