Tura

Kayan aiki

  1. 3Flour kohi
  2. Sugar cokali 2
  3. Yiest babban cokali 1
  4. 1Flavor marfi
  5. Mai
  6. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki tankade four saikisa gishiri da sugar da yiest

  2. 2

    Saiki motsa saikisa ruwa masu dumi ki kwaba saiki rife domin ya tashi

  3. 3

    Bayan 40 to 30 mint inya tashi saiki Dora mai a wuta inyayi xafi saiki kama diba dunkule dunkule inya sayu saiki kwase

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
rannar
Sokoto State

sharhai

habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
Zaki iya shansa da tea, kunu ko drinks

Similar Recipes